Zabe

Bi

New polls show shifting dynamics in the US presidential race, with candidates neck-and-neck in key swing states. Voter sentiments on economy and immigration are influencing the numbers. Analysts predict a close contest as election day approaches.

An yarda da tsohuwar Uwargidan Shugaban Kasa ta Ivory Coast Simone Gbagbo don tsayawa takara a zaben shugaban kasa mai zuwa. Matar mai shekara 76 za ta fafata da Shugaba mai ci Alassane Ouattara a zaben na Oktoba 25.