Laifukan Yaki

Bi

Kotun Hukunci ta Duniya ta bude shari’a na laifukan yaki kan shugaban ‘yan tawayen Uganda Joseph Kony. Matakin ya sake farfado da kokarin gurfanar da shi kan laifukan da Sojojin Tsayin Daka na Ubangiji suka aikata.